Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki zuba Mai a tukunyya idan ya fara zafi kizuba albasa da jajjagen kayan Miya ki soyasu kisa magi, curry da tafarnuwa sai ki zuba ruwa daidai yawan cuscus dinki ki barshi ya tafasa saiki zuba cuscus dinki ki mayar da wuta low bayan 5min ki kashe zakigq yayi wara wara yayi kyau. Na hadashi da grill fish.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9635224




sharhai