Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba Madara da suga a wuri daya sai ki dan yayyafa ruwa kadan ki hada da taurin ta
- 2
Sai ki mulmula ki saka mai ki soya.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Gullisuwa
#ALAWA Gullisuwa tana da matukar dadi da amfani a jikin dan adam, saboda yana dauke da sinadaran calcium, vitamins da protein wadanda suke taimakawa wajen kare jiki daga wasu cututtuka Sweet And Spices Corner -
-
Gullisuwa
#ALAWA madari Abu ce Mai dadin gaske da bada lafiya, nikan sarrafata ta yanda nake so Kuma nasan zai gamsar. Walies Cuisine -
Gullisuwa
Kawai naji ena son gullisuwa irin mai danqo da dadi kawai nakira wata qawata i was like Mbello kiban recipe na gullisuwa irinta junction...lol kuma nayi tayi dadi sosai thank you so much Ummee Mbello Allah ya qara zaqin hannu..Ameen Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
-
-
Hanjin Ligidi
#AlawaHanjin ligidi alawa ce mai dadi yara sunason ta Sosai Rahinerth Sheshe's Cuisine -
-
-
Gullisuwa
#ALAWA yara nason kayan tande tande mussaman a islamiyyah sai ka basu dan canji saboda siyan kayan zaki.kina iya yimusu a gida idan zasu makaranta sai ki basu saboda baki san tsaftar wanda suke siya ba a makaranta. mhhadejia -
Gullisuwa
Inason gullisuwa shiyasa nayita domin oga da yarana sunsha kuma sun yaba#ALAWA Ayshert maiturare -
-
-
-
Gullisuwa Mai nutella
#Alawa a gaskiya tana d matukar dadi sosai in ka sha kamar yar kanti kudai kawai ku gwada yan uwa mumeena’s kitchen -
-
-
-
Gullisuwa
#alawa Inayin wannan gullisuwa ne sabida yara amma sai naga dubu Daya ta isheni infara sana'a sai nafarayi ina sayarwa naira 100 zuwa sama kuduba hoto a kasa zakuga packaging din Safmar kitchen -
Albishir girki daga Amzee’s kitchen
#kitchenhuntchallange wannan alawa tanada dadi yara da manya suna sonta Amzee’s kitchen -
-
Gullisuwa
Muna xaune Bayan mun gama cin Abinci dare,Se mai gida yace yana Jin kwadayi,Na rasa me xan Dan samar masa me Dan saukin sarrafawa,Shine nayi masa Gullisuwa Sabida yana sonta sosai Yummy Ummu Recipes -
Alawar madara 2
#ALAWA wannan alawa yara suna matukar sunshi kuma bashida zakin dazai cutarda yara Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
-
Gullisuwa
Daga AHNAF GENERAL ENTERPRISES #CDFGULLISUWA ana yinta a kasar Hausa Don sarrafa Madara ta hanyar soyawa Kuma a ci a hi dadi da nishadantuwa.Binta Idris(AHNAF GEN.ENT.)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9635026
sharhai