Biredi acikin kwai

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Na saka dankalin turawa sai Nagano cewa yafi dadi akan ba'a saka ba.

Biredi acikin kwai

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

Na saka dankalin turawa sai Nagano cewa yafi dadi akan ba'a saka ba.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Biredi mai yanka yanka
  2. Dankalin turawa
  3. Kwai
  4. Magi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Ki fereye dankalinki na turawa ki yanka kanana sai ki soya

  2. 2

    Sai ki dauko kwanki ki fasa ki saka magi sai ki dauko wannan soyayyen dankalin ki zuba acikin ruwan kwan nan.

  3. 3

    Sai ki daura kasko ki Dan saka man gyada kadan, sai ki dauko biredin ki mai yanyanka, ki tsoma acikin ruwan kwannan mai dankalin aciki sai ki tsamoshi,ki soya haka zakiyi tayi har ki gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes