Pancake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yummy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Suga
  3. Kwai
  4. Baking hoda
  5. Bota
  6. Madara
  7. Ruwa
  8. Kalar abinci (ko wanne)
  9. Chakuleti

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki narkar da botar ki sannan ki sa ruwa a Madarar ta kwabin

  2. 2

    Sai ki samu mazubi Mai tsafta ki zuba fulawa,kwai,suga sannan ki zuba narkakiyar botar sannan ki kwaba da ruwan madarar

  3. 3

    Sai ki zuba duk kalar da kike so

  4. 4

    Sai ki daura non stick dn pan dn ki zuba ba sai kin sa mai ba idan yayi sai ki juya dayan gefan har ki gama,sai ki barbada chakuleti idan kina so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes