Miyar Alaiyahu

Ina son miyar alaiyahu saboda tana da amfani a jiki sosai
Miyar Alaiyahu
Ina son miyar alaiyahu saboda tana da amfani a jiki sosai
Steps
- 1
Ki wanke alaiyahu ki yanka ki ajiye a gefe hade da albasa,sai ki jajjaga kayan miyan ki shima ki ajiye a gefe.
- 2
Ki sa tukunya a wuta ki zuba manja d yar albasa ya soyu,sai ki zuba kayan miyan da kika jajjaga.
- 3
Idan kayan miyan ya fara soyuwa sai kisa su maggi, gishiri da spices.
- 4
Sai ki dauko gasasshen kifin ki babbare shi ki cire kayar ki zuba a kan kayan miyan ki cigaba da soyawa.
- 5
Idan kayan miyan ya soyu sai ki dauko alaiyahun da kika yanka da albasa ki zuba a cikin kayan miyan sai ki rufe tukunyar.
- 6
Bayan minti 5 sai ki bude ki jujjuya miyar ki har sai alaiyahun ya hade da kayan miya(ba a sa ruwa,ruwan da ke jikin alaiyahu ya isa).
- 7
Ki kara rufewa ki bashi minti 5 zuwa 8 sai ki sauke tunkunya...miyar alaiyahun ki ta yi sai ci da shinkafa,taliya ko doya da sauran su
Similar Recipes
More Recipes
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Cilantro pachadi, onion pachadi with Curd
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Shital Jataniya
-

Gulkand Paan Modak - Ganesh Chaturthi Special
Manisha Sampat
-

Healthy tasty mix vegetable curd raita
Ramaben Joshi
-

Bethica Das
-

Kala chana curry with mini Malabar paratha
Pooja Sapre
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Italian Bread (Only 4 ingredients and one of those is water!)
Nena's.cook.nook
-

Crock Pot Girl 🤡
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Indonesian Fried Pastry (Pastel Goreng)
Nia Hiura
-

Spicy Creamy Shrimp & Crab Manicotti
Boca de Fogo
-

Maureen 😀
-

Nikita Singhal
-

Mrs T -

dimple sukhija
-

Chapri (Rice Lentil Spicy Pancake)
Lipy Ismail
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Prerita Shah
-

Monika gupta
-

Kuldeep Kaur
-

Diksha rukhaya





Comments