Beef biryani rice

Dadin wannan shinkafar bazai fadu ba,sai mutum ya gwada
Beef biryani rice
Dadin wannan shinkafar bazai fadu ba,sai mutum ya gwada
Steps
- 1
A wanke shinkafa, a tafasa ta Kaden, a dauraye, a ajiye a matsami.
- 2
A wanke nama sosai,a yanka mishi albasa,a Saka Mai, Maggi, Kori, Onga da tumatur din Leda,a juya sosai, a bar Maggi ya kama jikin sa sosai, adan bashi tsoro a wuta kamar minti 10 sai a sauke.
- 3
A yanka albasa a soya ta a mai sama-sama, a tsame a Ajiye.
- 4
A zuba nama a tukunya,a saka shinkafa a saman sai,a saka albasa,kuma saka shinkafa,nama,albasa har ya Kare. A saman sai a zuba ruwan kori da yellow food colour
- 5
A saka leda a rufe saman shinkafar sai a rufe da murfin tukunyar,a barshi ya turara,sai a smile. Aci dadi lfy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maggie Conlon
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Deep Fried Belgian-Style Potato Fries
Þór Jórmundurssón
-

Sarvat Hanif
-

Naan Recipe (30 Pieces × 100 g Each)
ChefMadanLal
-

Chipotle Veggie Breakfast Sliders
Jayden Rose
-

Caelina -

Italian Bread (Only 4 ingredients and one of those is water!)
Nena's.cook.nook
-

Crock Pot Girl 🤡
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Indonesian Fried Pastry (Pastel Goreng)
Nia Hiura
-

Spicy Creamy Shrimp & Crab Manicotti
Boca de Fogo
-

R/A Cusine -

zahids cuisine
-

RUCHIKA
-

Emilys Pea and Ham soupEASY PEASEY RECIPE
Emilys Home Cooked Kitchen
-

Leftover rice with mixveg Briyani
Hema Brijwani -

Samiya Faheem
-

Bushra Adams -

Haya Ali
-

Cakesbymayms
























Comments