Samosa
Hanya mafi sauki nayin samosa daga maryama
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hada flour da cornflour cikin roba
- 2
Ki zuba gishi da ruwa
- 3
Kiyita motsawa se flour ta rabi da hannun ki aje na minti 20 se ki raba 9
- 4
Shafa mai sannan ki Barbada flour
- 5
Ki Dora wani Kan wani kiyi roling se kisaka non stick frying pan a wuta yayi zafi ki sauke ki Dora flour zakisa ya Dan chanza kala kuma ya danyi Iska ki juya dayan sashen shima se ki bare I yanka kashi 4. Minced meat dinki kuma kisaka duk spices da seasoning di Dan kwaba flour kisaka yasani kauri
- 6
Se kiyi rolling ki na iya soyawa nan take ko kisaka a freezer amma a leda
- 7
Amfani corn flour zaki ganshi yayi kamas kamas din nan bayan kin gama soyawa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9717686





















sharhai (4)