Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai zaki zuba duk kayan hadin ki a kwano daya sai ki kwaba kamar soft dough zaki yi shi sai ki murza idan yayi dan ruwa sai kina kara fulawa kina kara murzawa har sai yayi soft fulawar ta bi jikin dough din
- 2
Zaki murza ki gasa shi kamar yadda zaku gani,dama yadda ake nadin za,a nuna miki
- 3
Bayan ki gasa shi yayi fadi kamar arebian bread sai ki ninka shi gida biyu yadda zaki gani ki yanka shi
- 4
Sai ki kara lankwasa shi gida biyu king a ya zama gida hudu ke na
- 5
Sanna sai ki sami fulawar ki kamar cokali uku ki kwaba ta ruwa ruwa yadda zaki na like bakin samosar ki
- 6
Sai ki yi nadin kamar bututu(funnel)ki zuba kayan ciki (fillings)
- 7
Sai ki lankwashe bakin yadda naman ba zai fito ba ki goga ruwan fulawar a bakin karshe ki lankwashe shi
- 8
Shike nan kin gama nadin samosar ki sai suya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Parcel gift samosa
Anayintane saboda abu na musamman kamar karbar baki ko ayiwa oga dadai sauransu Yakudima's Bakery nd More -
-
Yadda zaki yanka kayan miyar ki
Wanna hanya CE ta yadda zaki yanka kayan miyar ki yayi kyau Ibti's Kitchen -
-
-
-
Crunchy CHICKEN
Wannan girki yana da dadi I’m kika saba yinsa ya ruwa kin daina siyan kazar kfc da zakiyi ta da kanki dan iyalan ki sassy retreats -
-
-
-
Nadin samosa (folding)
Wannan hanya ce ta yadda zaki nada samosa cikin sauqi, nasamu wannan ne ga recipe din "mumeena's kitchen" kuma naji dadinshi alhamdulillah yanzu Banda matsala na in nada samosa ta walwale, godiya gareki 💃 Ummu_Zara -
-
-
-
-
-
-
Yadda ake yajin tafarnuwa
Wannan yaji ba a ba yaro mai kiwiya,kuma zaki iya yin Sa abin sana'a UmmuB spices -
-
-
Beef teriyaki
Yayi matukar dadi sosai 😋mai gida na cewa yayi zan kashe shi da dadi a azumin nan saboda dadi😅mun gode cookpad mun gode ayzah cuisine Bamatsala's Kitchen -
-
Samosa
Tanada dadi sosai ga kuma saukinyi bata daukar wani lokaci mai yawa a wannan lokaci na Ramadan zakiyi iya yinsa a cikin abubuwan iftar ngd sosai Ramadan Mubarak😍 #ramadansadaka Sam's Kitchen -
-
-
-
-
More Recipes
sharhai (3)