CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Gashin kaza a gargajiyance
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Gashin kaza a gargajiyance ainihin hoton girkin

Gashin kaza a gargajiyance

chef famara
chef famara @cook_15730379

to dayawa dai yanzu magidanta basa kawo kaza danya gida sai dai su sayo gasashshiya su shigo da ita duba da yadda ko sunkawo danyar ba'a iya sarrafata daga farfesu sai soyawa kokuma atsoma a miya wannan dalili ne yasa na wallafa wannan girki don yen uwana mata sutashi su farka daga baccin dasukeyi.inhar kika tsaya kikabi yadda nabada to mijinki ya huta siyan kazar titi takin sai tafi waccen dadi hajiya😊

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • kaza guda daya araba 4pcs
  • tafarnuwa
  • albasa
  • attaruhu
  • citta
  • cumin seed
  • onga ja
  • garwashi
  • kurfoti
  • wayar gashi
  • mai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki bare tafarnuwa ki hada da attaruhu da albasa ki jajjaga ki juye a bowl ki zuba dakakken citta,cumin seed da masoro ki jujjuya ki aje gefe

  2. 2

    Ki wanke kazarki fes ki dauko hadin dake cikin bowl murje me dandanonki aciki da onga ja ki tabbata yabaki jaa sosai karki zuba gishiri dandanon onga din ya wadatar

  3. 3

    Mi dauko kazarki ki tsoma cikin wannan hadi ki cakuda ko ina yaji ki ajiyeta a firij na tsawon awa 1

    Gashin kaza a gargajiyancematakin girki3 hoto
  4. 4

    Agefe guda kin hura wuta a kurfoti ki dora net din gashi akai ki dauko kazarki ti zuba mai ajikinta ki sake murjewa

    Gashin kaza a gargajiyancematakin girki4 hoto
  5. 5

    Ki dora bisa net ki tabbata wutar kadan ce bata da yawa

    Gashin kaza a gargajiyancematakin girki5 hoto
  6. 6

    In saman yayi ki juya bayan ahaka ahaka har kigama aci dadi lfy

    Gashin kaza a gargajiyancematakin girki6 hoto
    Gashin kaza a gargajiyancematakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

chef famara
chef famara @cook_15730379
rannar November 09, 2019 19:33

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Gashi Kaza

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Mojito drink
  2. Lemun Na'a Na'a
  3. Soyayyen dankalin hausa (didi-kwale)
  4. Cuscus da miyar veggies
  5. Shinkafa me kwakwa
  1. Lemon Zobo (Chapman)
  2. Miyar Alayyahu
  3. Sinasir girki daga Amzee’s kitchen
  4. Lemun Na'a Na'a
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9742898
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close