Salad din dankali da Kwai

Smart Culinary @Smartculinary2000
Umarnin dafa abinci
- 1
Da Farko xaki gyara salad ki wanke tare da tumatur da albasar da kokwamba tare da koren tattasai ma haka duk ki gyara ki yanka ki fere dankalin ki di dafa ki bare kwai ki yanka seki hada su duka a kwano daya ki saka maggi da ruwan kal dinki ko gishiri da ruwan lemon tsami ki juya shikkenan kin gama
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9815294





sharhai