Cin Cin

Maryam Abubakar @maryam_3445
Cin Cin yana da matukar dadi ba kamar a hada shi da shayi😋 ba'a ba yaro mai kyiwuya
Cin Cin
Cin Cin yana da matukar dadi ba kamar a hada shi da shayi😋 ba'a ba yaro mai kyiwuya
Umarnin dafa abinci
- 1
Idan kika tankade fulawanki,sai ki nemi robber daban
- 2
Sai kiyi melting butter in,ki zuba a roban ki,ki zuba siga,da madaran ki da baking powder da kwan ki
- 3
Bayan kin zuba sai kiyi mixing har sai sai sigan ya narke sai ki zuna fulawan ki ki kwaba,kisa ruwa kadan
- 4
Idan bai hade ba Zaki Kara ruwa kadan har sai ya hade sai ki buga ya bugu ssae sai ki yanyanka ki soya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9858344



sharhai