Tuwon dawa miyar danyan kubewa

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

Tuwan dawa tuwon gargajiya Kuma yana da matukar dadi ga Gina jiki😋

Tuwon dawa miyar danyan kubewa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Tuwan dawa tuwon gargajiya Kuma yana da matukar dadi ga Gina jiki😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dawa
  2. Kanwa
  3. Kubewa danye
  4. Tarugu
  5. Tattasae
  6. Albasa
  7. Gishiri
  8. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika gyara dawan ki,ki kai a nika maki sai ki tankade da rariya mai laushi

  2. 2

    Bayan kin tankade sai kisa ruwa a tukunya ya tafasa

  3. 3

    Idan ruwan ya tafasa,sai ki zuba garin dawanki a roba kisa ruwan sanyi ki kwaba sai ki talga a cikin tafasashshen ruwan ki bayan kin talga sai ki zuba jikakken kanwan ki

  4. 4

    Bayan kin zuba kanwa kada ki rufe tukunyan ki barshi ya dahu ssae sai ki tuka idan kika tuka sai ki barshi ya silala sai ki kwashe

  5. 5

    Yarda nayi miya ta,Zaki jajjaga attarugu tattasae sai albasa kisa mai a tukunya ki soya kisa gishiri,su Maggi da spices

  6. 6

    Idan sun soyu sai ki tsaida ruwa daedae yarda kike bukata bayan ruwan ya tafasa sai ki zuba kubewan ki,kiyi tasting kiji komai yaji idan bai ji ba sai ki Kara abinda kike bukata

  7. 7

    Ki barshi yayi kamar 15min sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
rannar
Kaduna State
Ina da ayyuka sosae Amma ako yaushe Ina matukar son dafa abinci da baking,shiyasa nake jin dadi idan na samu wata hanya ta koyan abinci.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes