Alelen gwangwani
Steps
- 1
Zaki wanke waken ki cire bayan sai ki zuba ruwa ki barshi kamar 15 miny
- 2
Sai ki wanke tarugu da tattasai da albasa ki hada da wanken kiyi blending dinshi yayi laushi
- 3
Bayan kinyi blending sai ki yanka kwai kanana ki zuba da cray fish sannan ki saka maggi,gishiri,da mangyada kisa ruwa dai dai yanda bazai yi ruwa sosai ba
- 4
Sai ki zuba a Leda ki daure kisa ruwa a wuta inya tafasa sai ki zuba ciki ki barshi for 30mint
- 5
Inya yi sai ki sauke zaki iya yin sauce aci dashi ko yaji
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

culinarycubit
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Zaynab Taki
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Natalie Truscello
-

Leelumae
-

Banana chocolate shake. Aka the best damn shake in the world. 🙂
“The hart Of The Kitchen".🙂
-

Hadia Anwar
-

Nafeesa Mustafa
-

Sardai (summer drink) #summerchallenge2
Komal Riasat
-

Alisha Kathuria
-

Srishti Vagrani -

bhavna shukla
-

cheriejones
-

Nanah Abubakar(Asmeelurv)
-

Zaynab Taki
-

Gaurika Anamika
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9882356











Comments