CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Pie din kabewa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Pie din kabewa ainihin hoton girkin

Pie din kabewa

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Hanyoyin sarrafa abinchi mu na gargajiya shawara daga Anty Faty

Hanyoyin sarrafa abinchi mu na gargajiya shawara daga Anty Faty

Kara karantawa

Pie din kabewa

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Hanyoyin sarrafa abinchi mu na gargajiya shawara daga Anty Faty

Hanyoyin sarrafa abinchi mu na gargajiya shawara daga Anty Faty

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 1Flour Kofi
  • 1Kwai
  • 1Signature maggi
  • Mai chokali 2
  • Gishiri kadan
  • Baking powder chokali 1
  • Hadin ciki*
  • Gaban naman kaza
  • Kabewa
  • 5Tarugu
  • 1Albasa
  • Mai kadan
  • Tafarnuwa
  • Kayan kamshi
  • Zaren dinkin hulla
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki daga naman ki da kayan kamshi da albasa se yayi taushi se ki saka tafarnuwa da tarugu ki hada da naman.

    Pie din kabewamatakin girki1 hoto
    Pie din kabewamatakin girki1 hoto
    Pie din kabewamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Ki fere kabewa ki tafasa da gishiri ki yankata qanana se ki soya naman dakika daka ki hada su tare har se sun soyu

    Pie din kabewamatakin girki2 hoto
    Pie din kabewamatakin girki2 hoto
    Pie din kabewamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki kwashe ki aje gefe, se ki hada flour da kwai da signature maggi da mai da baking powder ki mulka kaman kwanan meat pie.

    Pie din kabewamatakin girki3 hoto
    Pie din kabewamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Se ki aje tsawon minti 20 sannan ki yi rolling kisa haddin kabewarki asama

    Pie din kabewamatakin girki4 hoto
    Pie din kabewamatakin girki4 hoto
    Pie din kabewamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Se ki yi shi kaman kwallo kisa zanen dinki hulla ki daure ki kuna oven yayi zafi

    Pie din kabewamatakin girki5 hoto
    Pie din kabewamatakin girki5 hoto
    Pie din kabewamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Kisaka a oven ki gasa tsawon minti 20 ya danganta ga zafin oven dinki

    Pie din kabewamatakin girki6 hoto
    Pie din kabewamatakin girki6 hoto
    Pie din kabewamatakin girki6 hoto
  7. 7

    Kinsamu kayan marmari don megida, yara da baki.

    Pie din kabewamatakin girki7 hoto
    Pie din kabewamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Kisamu sobo me sanyi ki hada

    Pie din kabewamatakin girki8 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
rannar July 24, 2019 10:31
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Pie Din Kabewa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Next level fried rice 2
  2. Vanilla cake
  3. Soyayyun cinyar kaza da sauce din (sweet and sour)
  4. Bread rolls
  5. Ice cream a saukake
  1. Sultan chips 2
  2. Macaroni da miyar dankali da soyayyen kifi
  3. Grilled chicken
  4. Chicken bread
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9897762
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close