Macaroni da miyar dankali da soyayyen kifi

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wanna girki akwai Dadi zaa iya cinsa da Rana ko dare

Macaroni da miyar dankali da soyayyen kifi

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wanna girki akwai Dadi zaa iya cinsa da Rana ko dare

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

daya
  1. Macaroni
  2. Dankali biyu
  3. Tattasai biyu
  4. Attaruhu uku
  5. Albasa daya
  6. Tumatir uku
  7. Kayan kamshi
  8. Maggi uku
  9. Mai cokali biyar
  10. Kifi (flour,Maggi,kayan kamshi,mai na suya)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa ruwa ki zuba macaroni kisa gishiri da Mai kasanki dafa ki tace.

  2. 2

    Ki gyara kayan Miya ki soyasu da Mai, kiss Maggi da kayan kamshi sannan ki Kara ruwa kadan ki zuba dankali da Kika wanke Kika yankashi kanana. Har yayi laushi.

  3. 3

    Ki wanke kifi ki tsaneshi, ki marinate dinsa sannan ki tankade flour, ki rika daukar kifi kina sakashi a flour sannan ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes