Sultan chips 2

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Akwai Dadi sosae

Sultan chips 2

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Akwai Dadi sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa biyar manya
  2. Attaruhu uku manya
  3. Albasa daya madaidaiciya
  4. 1Maggi
  5. Mai na suya
  6. Gishiri kadan
  7. Karas biyu manya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali ki yankashi dogo ki barbada gishiri kadan ki zoyashi sannan ki tsaneshi.

  2. 2

    Ki yanka attaruhu,albasa karas kisa Mai kadan a pan ki soyasu kisa kayan da Maggi ki juya sannan ki kawo soyayyen dankali ki hadesu.

  3. 3

    Zaki iya karawa da green pepper sae ki kashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes