CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Bread rolls
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Bread rolls ainihin hoton girkin

Bread rolls

Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰
Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰 @cook_15772831
Kano

Yanada laushi da dadi. #bakeabread

Yanada laushi da dadi. #bakeabread

Kara karantawa

Bread rolls

Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰
Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰 @cook_15772831
Kano

Yanada laushi da dadi. #bakeabread

Yanada laushi da dadi. #bakeabread

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. 1\2 cup flour 1
  2. 1\2 tbsp sugar 1
  3. 1 tbsppowder milk
  4. 1 tspyeast
  5. \4 tsp salt 1
  6. 2 tbsbutter
  7. \2 tsp vanilla 1
  8. 1egg
  9. \2 cup warm water 1
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki tankade flour sai kisa ragowar kayan bukatar

    Bread rollsmatakin girki1 hoto
    Bread rollsmatakin girki1 hoto
    Bread rollsmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Zaki hade komai ki murje.

    Bread rollsmatakin girki2 hoto
    Bread rollsmatakin girki2 hoto
    Bread rollsmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki kwaba sosai yayi laushi

    Bread rollsmatakin girki3 hoto
    Bread rollsmatakin girki3 hoto
    Bread rollsmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Ki kaishi kasan rana ya tashi kamar na awa daya sosai

    Bread rollsmatakin girki4 hoto
    Bread rollsmatakin girki4 hoto
    Bread rollsmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Idan y tashi ki dauko ki dan murza saiki raba uku ki fara da daya, ki murza yayi fale fale amma ba sosai ba. K yanka kusurwa uku sannan ki nade kamar tabarma.

    Bread rollsmatakin girki5 hoto
    Bread rollsmatakin girki5 hoto
    Bread rollsmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Ki jera akan abin gashi ki dan bada tazara saboda zai kumbura idan ya fara gasuwa. Ki hada kwai daya da madara ki kada sai ki samu brush ki shafa a jiki, idan kinason buasshiyar kwakwa zaki iya barbadawa akai.

    Bread rollsmatakin girki6 hoto
    Bread rollsmatakin girki6 hoto
    Bread rollsmatakin girki6 hoto
  7. 7

    Ki kunna abin gashi yayi zafi sannan kisa ki gasa kamar na minti 20 har sai kinga yayi ja

    Bread rollsmatakin girki7 hoto
    Bread rollsmatakin girki7 hoto
    Bread rollsmatakin girki7 hoto
  8. 8

    Ki fito dashi ki barshi ya huce, shikenan an kammala. Sai aci dadi lfy.

    Bread rollsmatakin girki8 hoto
    Bread rollsmatakin girki8 hoto
    Bread rollsmatakin girki8 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰
Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰 @cook_15772831
rannar July 24, 2019 17:42
Kano
Fatimah abdullahi riruwai by name, CEO @dg kolis bakery.love made edible 😋
Kara karantawa

sharhai (3)

udeme
udeme @cook_26983754
October 25, 2020 14:49
Luvly pls I need the instructions in English
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Next level fried rice 2
  2. Vanilla cake
  3. Pie din kabewa
  4. Soyayyun cinyar kaza da sauce din (sweet and sour)
  5. Ice cream a saukake
  1. Biredin kasko
  2. Patush
  3. Fanke mai tarugu da tattasai da albasa
  4. Soyayyun cinyar kaza da sauce din (sweet and sour)
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9904441
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close