Biredin kasko

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Zaki iya cinsa da shayi,miya,lemo,yanada dadi ga saukin yi#BAKEDBREAD

Biredin kasko

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Zaki iya cinsa da shayi,miya,lemo,yanada dadi ga saukin yi#BAKEDBREAD

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Flour kofi
  2. Sukari cokali daya
  3. Gishiri dan kadan
  4. Madara cokali daya
  5. cokaliYis rabin karamin
  6. cokaliHoda rabin karamin
  7. Butter cokali daya
  8. Ruwan dumi yadda zai kwaba miki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade filawa kisa,mdara,hoda,sikari,gishiri da yis ki jujjuya sannan ki kwaba da ruwan dumi ki rufe kibarshi yayi minti talatin

  2. 2

    Saiki dauko kwabinki kina murzawa yadda kke son shafe dinsa sannan kke shafesa da butter kamar haka gaba da baya

  3. 3

    Saiki ke sawa akan kasko mara kamu kina gasawa idan yayi saiki juya daya barin ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes