Fanke mai tarugu da tattasai da albasa

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

😋kitchenhuntchallenge fanken yanada babanci sasai da wanda ake sama sugar

Fanke mai tarugu da tattasai da albasa

😋kitchenhuntchallenge fanken yanada babanci sasai da wanda ake sama sugar

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Maggi fari da kololo
  3. Gishiri
  4. Yiest
  5. Tarugu tattasai albasa
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki tankade flour ki jajjaga tarugu da tattasai ita kuma albasa saiki yanka kanana saiki sa maggi fari da kololo da gishiri saiki motsa kisa yiest saiki sa jajjagenki kisa albasa kisa ruwa ki kwaba sai ki rufe ya tashi.

  2. 2

    Bayan ya tashi saiki aza mai ga wuta idan yayi zafi sai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes