Couscous da miyan nama
Steps
- 1
Ki daura ruwa akan huta karkisa ruwa da yawa kinsa cuscus baya son ruwa ki xuba man gyada, maggi ki rufe idan ya tafasa sai ki xuba cuscus din idan ya dahu sai ki sauke
- 2
Kiyi blanding din kayan miyan ki kar ki markade shi sosai yy kamar jajjage sai ki daura a huta ki hada komai kamar mai,maggi,curry,kayan kamshi ki rufe Ki yanka carrot dinki yadda kike so ki wanke ki hada da peas ki xuba a cikin miyar, ki dafa naman ki daban ki barshi ya dahu sai ki daka shi sosae kamar xakiyi dambu nama sai ki kwashe, kije ki duba miyar ki idan ruwan jikin ta ya tsotse sai ki xuba naman ki juya ki batta xuwa wani lkc sai sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Janet Bacon's Baked Spaghetti Sauce
Bob Barker
-

Persian Torshe Shami (Sour Shami from Gilan)
Fateme Persian Kitchen
-

John Carroll
-

John Carroll
-

ZMA
-

Lubna’s Kitchen
-

Chutney sandwiches, tri colour nutrition
Nargis shaikh Shaukat
-

Jibita Khanna
-

Mediterranean Chicken and Rice
John Carroll
-

Surekha Dongargaonkar
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

WhatsCookingMama
-

Layla (lulu)
-

Twanna Strickland Pulley
-

shoval cohen
-

Vid'zz Batra
-

Anushay Ahsan
-

Rakhi Bhagat
-

Pashnie Govender
-

Shazia Junaid
-

Kienyeji (murenda)#4weekschallenge
Lucy Muliro,lucymuliro8@gmail
-

Shama Afreen
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

Sumegha Rastogi
-

shoval cohen




Comments