CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Biredi me yanayin kunkuru
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Biredi me yanayin kunkuru ainihin hoton girkin

Biredi me yanayin kunkuru

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

A gaskiya ina son beride shiyasa Bana gajiya da gasawa ta siga daban daban#BAKEBREAD

A gaskiya ina son beride shiyasa Bana gajiya da gasawa ta siga daban daban#BAKEBREAD

Kara karantawa

Biredi me yanayin kunkuru

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

A gaskiya ina son beride shiyasa Bana gajiya da gasawa ta siga daban daban#BAKEBREAD

A gaskiya ina son beride shiyasa Bana gajiya da gasawa ta siga daban daban#BAKEBREAD

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1:30mintuna
3 yawan abinchi
  1. 2Fulawa Kofi
  2. Yis cokali daya babba
  3. Madara cokali daya
  4. Mai cokali daya
  5. Ruwan dumi Rabin kofi
  6. Sugar yadda kike so
  7. Gishiri kadan
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Ki tankade fulawanki

    Biredi me yanayin kunkurumatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki dauko ruwan dumin nan ki kwaba madararki

    Biredi me yanayin kunkurumatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki dauko yeast ki zuba acikin madarar nan, ki juya sosai har sai yis din ya narke.

    Biredi me yanayin kunkurumatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki zuba akan fulawannan mai dauke da siga da gishiri, ki zuba butter din ko mangyada din.

    Biredi me yanayin kunkurumatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai ki juya sosai har sai kin ga baya kama kwanonki zaki ga kin samu gwallo mai laushi.

    Biredi me yanayin kunkurumatakin girki5 hoto
  6. 6

    Ki shafe abin kashinki da mai sai ki kutso ki dubashi sosai da hannunki

    Biredi me yanayin kunkurumatakin girki6 hoto
    Biredi me yanayin kunkurumatakin girki6 hoto
  7. 7

    Sai kiyi kafafau

    Biredi me yanayin kunkurumatakin girki7 hoto
  8. 8

    Kiyi komai kamar yadda kikaga ni

    Biredi me yanayin kunkurumatakin girki8 hoto
  9. 9

    Sai ki gasa a wuta Mara zafi sosai

    Biredi me yanayin kunkurumatakin girki9 hoto
    Biredi me yanayin kunkurumatakin girki9 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar August 07, 2019 06:15

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dark soy rice
  2. Coconut Parfait
  3. Agege bread
  4. Chicken bread
  5. Teriyaki rice
  1. Coconut Parfait
  2. Jolof din shinkafa da taliya da gasashen nama
  3. Wainar semo
  4. Dark soy rice
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9953300
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close