Kofi 3 na flour • Kofi 2 na siga • Kofi daya na cocoa powder • Karamin cokali daya na baking soda • Babban cokali daya na baking powder • Kofi daya na Mai(oil) • Kofi daya na butter milk • Karamin cokali na nescafe • Kwai guda • Kofi biyu na tafasashshen ruwan zafi • Gishiri dan kadan