CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Fried jallof rice
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Fried jallof rice ainihin hoton girkin

Fried jallof rice

Mrs Tafarki Kitchen
Mrs Tafarki Kitchen @hussnah123

#teamsokoto

#teamsokoto

Kara karantawa

Fried jallof rice

Mrs Tafarki Kitchen
Mrs Tafarki Kitchen @hussnah123

#teamsokoto

#teamsokoto

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkaffa
  • Tattasai
  • Attaruhu
  • Albassa
  • Maggi
  • Kayan kamshi
  • Mai
  • Curry
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyi perboiling din shinkafarki saiki tsaneta a colander ki tafasa namanki kisa Maggi da kayan kamshi idan y tsane ya dahu sai kidoko tukunyarki kissa Mai d albassa da Naman ki Anson albassa d Dan yawwa idan albassa tafar laushi sai kissa jajjagen kayan miyarki da curry d yan kayan kamshi zakiji kamshi zai farra tashi da kayan miyarki sunfarra soyuwa zaki sa Maggi.

    Fried jallof ricematakin girki1 hoto
  2. 2

    Maggi ki karra curry da kayan kamshi kadan dai dai yawan abinci, idan kika juyasu sukah hade zaki dauko shinkafarki kissa aciki kiyita juyyatah da ta hade jikin ta d kayan miyar sai kissa ruwa Amma ruwan zaffi kissa ba massu yawa ba kada su tasso sammah kummah kadda su zammo a kassan tukunyar ki ki ruffe tukunyar kibatah kamar 10mn sai ki sauke aci Dadi lfy 😋😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Mrs Tafarki Kitchen
Mrs Tafarki Kitchen @hussnah123
rannar November 26, 2021 20:42

sharhai (6)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
January 11, 2022 21:11
@hussnah123 delicious
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Jollof Shinkafa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Kunun gyada mai oat da madara
  2. Sweet potato chips nd sauce
  3. Rice da miyan jajjage
  4. Donut
  5. Potato 😋dafa duka
  1. Potato 🥔 and cucumber 🥒 salad
  2. Dambun shinkafa mai miya
  3. Wainar fulawa me naman kaza
  4. Indomie
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15741078
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close