Kayan aiki

  1. Potatoes
  2. Cucumber mayonnaise
  3. Salt
  4. Cabbage

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere potato dinki, kiyanka yadda kikeso. Seki tafasa shi da Dan gishiri kadan, ki sauqe ki ajiye daganan seki yanka cucumber da cabbage yadda kikeso, kihadasu awaje daya kisa dukka kisa mayonnaise.

  2. 2

    Sekici haka ko da abinda kikeso, nawade zanci da dafa duka me daddawa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Iklimatu Umar Adamu
rannar
I love learning about kitchen from others and creating something new myself.
Kara karantawa

sharhai (11)

Swaminathan
Swaminathan @Swami_180828
Yummy and healthy dear 👌👌👌

Similar Recipes