Indomie

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

Na tashi makare kuma oga yana sauri ya fita.shine na mishi wannan grikin cikin sauri a matsayin breakfast….😋😋

Indomie

Na tashi makare kuma oga yana sauri ya fita.shine na mishi wannan grikin cikin sauri a matsayin breakfast….😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie
  2. Tarugu
  3. Albasa
  4. Lawashin albasa
  5. Nama
  6. Cabbage
  7. Magi star

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ina shiga kitchen na dau tasa na wanke nasa ruwa na daura a wuta.

  2. 2

    Da dauko nama kadan na wanke nasa acikin ruwa saboda ya tafasa ya rage tauri.

  3. 3

    Ya fara dafuwa saina tsame nasa a turni nadan taka sama sama.

  4. 4

    Bayan na daka na maida shi cikin ruwan tafasa. Daman ruwan ya riga ya tafasa saina indomie din na rufe.

  5. 5

    Na jajjaga tarugu da lawashin albasa.

  6. 6

    Sannan na yanka albasa cikin hajjagen da nayi kamar wannan.

  7. 7

    Na dawo ga indomie naga ruwan yayi kusa tsotsewa kamar haka.

  8. 8

    Sai na zuba jajjagen danayi tare da cabbage din.

  9. 9

    Bayan na zuba na motse su suka hade daiadai bukata sai na kashe wuta na sauke finally.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
rannar

Similar Recipes