Umarnin dafa abinci
- 1
Na jika yeast d ruwan dumi nadan sah sugar kadan a ciki na jika Madara eta ma d ruwan dumi a 1/2 cup na Sami roba na xuba flour da sugar d egg n juya sae n xuba yeast d Madara n juya n kwaba sae nasa butter nayi t kneading dough din har tsahon 30mnt na ajeshi wurin Mai dummi ya tashi n tsawon 30mnt na doko na dunkulashi nakomah ajeshi yakara tashi n 25mnt
- 2
Nakomah ajeshi yakara tashi n 25mnt n Dora Mai yadan farra zaffi nasoyashi.😋 Baason asa wuta da yawwa da baya gasuwa ciki koma zai Kone.
- 3
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15868314







sharhai (5)