Kayan aiki

  1. Cabbage
  2. Carrot
  3. Sweet corn
  4. Tuna fish
  5. Eggs
  6. Mayonnaise
  7. Peper powder
  8. Pinch of salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka cabbage, ki goga Carrot kisa a bowl kisa sweet corn, tuna fish

  2. 2

    Kisa dafafe kwai kisa yaji, gishiri da mayonnaise

  3. 3

    Ki hadesu sai ki dawko bread ki shafame butter ki dora kan toaster dinki

  4. 4

    Ki hadi salad din ki dora wani bread a kanshi ki shafa butter sai ki rufe ki gasa

  5. 5

    Gashina ya gasu

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (10)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
ni ma de bari na koma makaranta 😅😋🎒

Similar Recipes