Dan wake

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Yarinyata tana son Dan wake sosai so nakanyi Mata domin tafiya Makaranta. #BacktoSchool. #teamBauchi

Dan wake

Yarinyata tana son Dan wake sosai so nakanyi Mata domin tafiya Makaranta. #BacktoSchool. #teamBauchi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa Kofi uku
  2. Kuka cokali hudu
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Ruwan kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na hada fulawa da kuka sai nasa ruwan kanwa da ruwa na kwaba

  2. 2

    Na daura ruwa da ya tafasa sai na Fara jefawa.

  3. 3

    Da ya nuna na kwashe na soya Mai nasa Mata da Maggi karamar yarinya ce sai ban sa Mata yaji ba.

  4. 4

    Na sa Mata lemo saboda tana bukatar fruits a kayan abincin ta.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes