Umarnin dafa abinci
- 1
A zuba flour’yeast’sugar da salt sai ayi mixing Dinsu asa ruwa a murza har dough din y hade jikinshi sai a barshi y tashi kamar 30mins
- 2
A dauko dough din a rabashi 4 sai ayi bolls dashi a Murza Amman da Dan tudu idan an gama a shafa oil a pan a gasa both side sai a rabashi biyu ta kwance a saka wuka abude tsakiyar zai bada pocket din sai a aje su
- 3
A yanka potato’ carrot’ onion da pepper
- 4
A kawo pan a zuba oil sai a zuba carrot da onion a Dan soya a zuba potato da pepper ajuya sai curry da thyme da Maggie a kawo spring onion idan fillings din ya soya a Zuba a cikin pocket din enjoy 😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16794550









sharhai (4)