CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Soyayyen naman kaji
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Soyayyen naman kaji ainihin hoton girkin

Soyayyen naman kaji

Nafisa Ismail
Nafisa Ismail @Nazafat_empire
Sokoto

#3006

#3006

Kara karantawa

Soyayyen naman kaji

Nafisa Ismail
Nafisa Ismail @Nazafat_empire
Sokoto

#3006

#3006

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Naman kaji
  • Mai
  • Gishiri
  • Albasa
  • Kayan kamshi
  • Danyar citta
  • Tafarnuwa
  • Dandano
  • Curry
  • Thyme
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke naman kaji na zuba a tukunya me tsabta

  2. 2

    Ba tareda na zuba ruwa a naman kajin ba, na saka gishiri, dandano, kayan kamshi, danyar citta dakakkiya, na gurza tafarnuwa aciki, na saka thyme da curry, sannan na yanka albasa me yawa a ciki na rufe na dora a wuta

  3. 3

    Na bar naman a wuta ya ci gaba da dahuwa bayan ya fito da ruwan jikin shi har se da ruwan sukayi kusa tsanewa sannan kuma naman yayi laushi sannan na sauke shi daga wuta

  4. 4

    Bayan na sauke se na tarare shi a colander kamar haka

    Soyayyen naman kajimatakin girki4 hoto
    Soyayyen naman kajimatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sannan na dora mai a wuta, na yanka albasa na barshi yayi zafi, bayan yayi zafi se na zuba naman kajin a ciki kamar haka

    Soyayyen naman kajimatakin girki5 hoto
  6. 6

    Na barshi ya soyu har se da yayi min yanda nake so kamar haka sannan na cire

    Soyayyen naman kajimatakin girki6 hoto
  7. 7

    Shikenan na gama soya naman kaji. Za'a iya ci hakanan ko a abinci.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Nafisa Ismail
Nafisa Ismail @Nazafat_empire
rannar June 21, 2019 07:44
Sokoto
Ina sha'awar girke girke masu dandano da kara lafiya a jiki.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Nama Kaza

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Ice Cream Milkshake🍨
  2. Kwalama (bread me hadi)
  3. Gullisuwa
  4. Sakwarar dankalin da ferfesun naman kaza
  5. Gurasa
  1. Leman mango
  2. Soyayyen dankalin turawa da kwai
  3. Kosai
  4. Salad
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9385953
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close