Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara waken,sai ki jikashi ki surfashi, ki cire mashi duk wani dissan shi ki wanke tas, ki gyara tattase,tarugu da albasa ki yanka acikin markaden waken ki, ki markada a blender ko ki kai injin markade.

  2. 2

    Idan an markado sai ki bugashi sosai kafin a saka gishiri idan ya bugu zakiga alamar ya tashi sai ki saka gishiri ki kara bugashi, a yanka albasa kanana kanana a zuba a sake juyawa.

  3. 3

    A daura kasko a wuta a xuba mai a yanka albasa a ciki, idan yayi zafi sai a fara suya.

  4. 4

    Idan ya suyu a kwashe. Aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs gentle
mrs gentle @MAS09
rannar

sharhai

Similar Recipes