Farfesun kayan ciki

Hafsah Ahmad Dagari @cook_16843156
I like taking it especially when it's pepperish😋
Farfesun kayan ciki
I like taking it especially when it's pepperish😋
Steps
- 1
Za'a wanke kayan miya ciki da bai ya fita sosai,sai a dora shi a wuta asaka ruwa da albasa da citta abarshi yayi 5mins sai a tace ruwan azuba wani mai kyau.
- 2
Sai a gyara kayan miya da albasa a zuba aciki da kayan kanshi da maggi da gishiri.
- 3
Abarshi yayi ta dahuwa har yayi laushi zai iya kai 30mins ko fiye da haka ma.Sai a sauke a cishi da romo
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

Prithika
-

Mallika Ramshatriya
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

Roasted Tomatillo and Garlic Salsa
Boca de Fogo
-

Mad Cook
-

purple_acied
-

Rebecca -

Chicken and Bacon with Brown Rice
Dan Flynn
-

Subhadra Arya ...@my_kitchentreasures
-

Rajeshree Shah (Homechef), Gujarat
-

Sonalkar's Kitchen
-

Bishakha Kumari Saxena
-

Honey-Whole wheat Bread with Chia & Linseeds
Kezengwa Irene
-

Mridula Bansal
-

@Tehmina_Ameen
-

Rekha Varsani
-

Dipali Ranga
-

Deepa Garg
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10063405







Comments