Farfesun Naman kae

Miyar tana d dadi sosae kuma Ina jin dadinta nida iyalina sae dae kawae tana d wahalar dahuwa to sae kasa mata cokali yana sawa t dahu d wuri
Farfesun Naman kae
Miyar tana d dadi sosae kuma Ina jin dadinta nida iyalina sae dae kawae tana d wahalar dahuwa to sae kasa mata cokali yana sawa t dahu d wuri
Steps
- 1
Ki wanke Naman ki tas ki tabbata sun wanku sae ki xuba a tukunya kisa ruwa da kayan kamshi da albasa me yawa kisa cokali sbd yy saurin dahuwa ki Dora a huta ki rufe ki barshi yy t dahuwa....
- 2
Sae kiyi jajjagen kayan miyar ki ki Kuma yanka albasa ki ajiye gefe 1 edan Naman y fara dahuwa sae ki xubar d wannan ruwan ki na farko d kk dafa Naman ki Kuma xuba sabo ki maeda kan huta
- 3
Edn y fara shanyewa ruwan sae ki xuba kyn miyar ki kisa Mae da albasa kisa su Maggi da duk abinda kk so n dandano sae ki juya ki rufe ki barta ty t dahuwa har miyar tayi kauri Naman Kuma y dahu.
- 4
Edan tayi xk ji tana kamshi sae a sauke aci da biredi,ko gurasa ko abinci
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Zee's Kitchen know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Similar Recipes
More Recipes
-

Luxurious Creamy Sausage Pasta
Jack Pease
-

Payasam (akkara adisal) with Bengal gram and Milk
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Hetal Poonjani
-

Sheeza Wajid Siddiqui
-

Shivani gori
-

Mutton keema in pressure cooker
Soumini Bhattacherjee
-

Traditional Argentine Chimichurri
Noah Villalba -

Bhoger Khichuri - Durga Puja Special - Bengali style
Manisha Sampat
-

Barnali Debdas
-

Finally Found a Use for Rice Paper! Cheesy Waffles 🧀
OnlyProven Recipes
-

Hearty Italian Style Beef Stew
Kels Ro
-

cook 1
-

tracymerten
-

Roasted Chicken Wings With Rosemary
Foodielover
-

Sarsoora -

Bethica Das
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Richa Amit Jaiswal
-

Bethica Das
-

mithu
-

Arachana ( Tanya)
-

Sadhana Mohindra
-

Khyati Dhaval Chauhan
-

Shilpa Wani
-

Arachana ( Tanya)



Comments