Soyayyen dankalin Hausa da miyar kwai me hanta da koda

Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
Yana da saukinyi sosai
Soyayyen dankalin Hausa da miyar kwai me hanta da koda
Yana da saukinyi sosai
Steps
- 1
Zaki fere dankalinki ki wanke sann kisa a Mai ki soya
- 2
Sann ki yanka hantanki da koda kanana sann ki tafasa.wajen tafashen kisa albasa da Dan Maggie da kayan kamshi
- 3
Sai ki yanka albasanki da tattasai ki hada wuri daya cikin kwano sannan ki juye hanta da kodanki a ciki Sai ki fasa kwanki cikin hadin kisa Dan gishiri da Maggi da kayan kamshi a ciki.
- 4
Sai ki sa Mai a wuta cikin tukunya idan yayi zafi Sai ki juye hadin kwanki a ciki ki dinga juyawa har Sai ya soyu yanda kike so
Similar Recipes
More Recipes
-

Fillet Steak with White Truffle Mushroom Risotto
Bee Vinitra
-

✨ Ruby Crunch Rainbow Salad 🥕💜🥜 | Creamy Lemon Yogurt Dressing
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Rekha Bapodra
-

Madhumita Bishnu
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Ryan
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Krishna Dholakia
-

Fee marie
-

Broccoli Cheddar Stuffed Chicken Breast
Amber Howell
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Melissau8878 -

Nia Hiura
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chandu Pugalia
-

Nafeesa Mustafa
-

Grace KINYA
-

Ghania Butt
-

Indonesian Black Rice Porridge with Coconut Milk
Kezia's Kitchen 👩🍳
-

Chandu Pugalia
-

UmmuAbdul
-

Ghania Butt
-

Disha Arora(Selfi Queen)
-

Ghania Butt
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10120762





Comments