Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Naman kaza
  2. Sinadarin dandano
  3. Atarugu
  4. Albasa
  5. Curry
  6. Kayan kamshi
  7. Mai dankadan
  8. Lemun tsami
  9. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko nawanke namana dakyau namatsa lemun tsami saboda gudun karni

  2. 2

    Nadaura namana akan wuta nasaka duk sauran kayan hadin Anma banda sinadarin dandano

  3. 3

    Nakunna wuta yanata dahuwa dakabaya nasaka sinadarin dandanona yanuna nasauke

  4. 4

    Aci lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zeezarah
zeezarah @zeezarah
on

Comments

zeezarah
zeezarah @zeezarah
Farfesun kaza yanada matukar dadi. Musamman inkahadashi da bread kowani abun

Similar Recipes