Tsire

#NAMANSALLAH tsire yanada dadin gaske musamman idan yaji karago da kayan dandano, iyalaina sunfi jin dadin inyi musu tsire a gida akan gaushi amadadin a sayo musu a waje, inajin dadin nunamin dadin dasukeji shiyasa banajin lalacin yimusu shi akoda yaushe. Hakan yasa idan akayi sallan lahiya nakeyiwa danyen nama ajiya na musamman domin yin abubuwa daban daban. Kowa yaci wannan tsire yana yabamin kwarai dagaske, ina godiya wa cookpad dasuka bani daman nuna wa sauran 'yan uwa yanza zasu sarrafa tsire a gida.

Steps
- 1
Wadanna sune abubuwan damuke bukata domin yin tsirenmu mai dadi
- 2
Ga nama nan na wanke nasakashi a matsami ya tsane jikinsa sosai sannan nasaka a mazubi nazuba dakkaken karago Dana daka dakayan dandano, saina zuba mangyada
- 3
Ga hadin nama na na gauraya ko ina ya hade jikinsa zan rufe nabarshi yayi minti biyar
- 4
Sannan gashinan anan nanemo tsinkena na tsire wato (skewer) na sossoka ajiki kamar yanda kuke gani
- 5
Gashinan na daura akan makubur yanda zangasa domin gashi akan gaushi yafi kyau da dadi
- 6
Ga naman tsirena anan bayan na shaafa masa hadin yajin karagona da barkona saina juya domin dayan gefenma ya nuna
- 7
Wannan shine yajin barkono da karago Dana dakasu da kayan dandano nake zubamishi mangyada akai
- 8
Sannan zanzuba paprika dina
- 9
Saikuma black pepper na
- 10
Saina juya sosai ya hade ko ina, to wannan hadin shine zan dinga shafe jikin naman tsirena dayake kan gaushi ina shafawa ina juyawa harsai ya nuna
- 11
Ga naman tsirena yazama ready saici
Similar Recipes
More Recipes
-

Keshma Raichura
-

No bake Super easy Fruits Tart
Shuri Yasuda-Hines
-

Namrata sarmah
-

Jodhpuri Ki Famous Moth Ki Kadhi
Alka Bhandari
-

Hema Wane
-

ZMA
-

Amazing Foodies
-

Sarvat Hanif
-

Florafolakemi99 -

Healthy Vietnamese Cabbage Soup
BirdieNumbNumbs
-

Astrid
-

Cindy C.R.
-

Nimrod Guevarra
-

Irish plantain with scramble egg
khadija (Deejarh bakery)
-

Cooking hint
-

Aiman Ellahi
-

Sonia
-

mariya -

Namai Wanjofu -

Tripti Gautam
-

Carol Kyalo
-

Carol Kyalo

Comments