Couscous Jallof
Hajara Ibrahim @cook_18355924
Jallof din cuscus yana da dadi sosai ga kuma saukin dafawa #SSMK
Couscous Jallof
Jallof din cuscus yana da dadi sosai ga kuma saukin dafawa #SSMK
Steps
- 1
Da farko zaki markada Attarugu da albasa sai ki soya man gyada a tukunya ki zuba su markaden.....bayan kamar minti biyu sai ki zuba karas,koren wake, peas da soyayyen nama....sai ki kara ruwa daidai bukata ki zuba maggi, gishiri da curry.... bayan ya tafasa sai ki rage wutar ki zuba cuscus din ki gauraye sai ki rufe don ya turara...... Bayan ya turara sai ki zuba koren tattasai....shikenan girki ya kammala.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cireng mini (savoury tapioca balls)
Sweet Cabe
-

Watermelon Cake (fresh fruit cake)
Rehana Wasim
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

Madhumita Bishnu
-

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Martabak Indomie; Indonesian Noodle Omelette
Wice Kosin
-

Stephanie Assaf
-

Piya Batra
-

skunkmonkey101
-

Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
-

Payal Thakur
-

Hrithik Gupta
-

Shazia Noor
-

Richa Amit Jaiswal
-

Maya Tandon
-

Eri's Place -

Baraatu Bello... Bara's Blend Bite
-

habeeb mohamed sheik mathar
-

Anne
-

Aqsa Shaikh
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10494346






Comments