Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 tinMadara
  2. 2tblsp Sugar
  3. Water
  4. Mai domin suya

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu madararki da sugar ki hade su waje daya sai ki saka ruwa kadan ki kwaba da tauri sai ki ke gutsira kina mulmulawa ki saka mai a hannunki

  2. 2

    Sai ki mulmulata da tsaho sai kisa mai a wuta yayi zafi sai ki soya karki cika wuta shi ke nn kin gama

  3. 3

    Done

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema Babaye
Haleema Babaye @cook_18186737
on

Comments

Similar Recipes