Sandwich
#SSMK Sandwich dinnan yayi dadi sosai munji dadin shi nida iyalina
Sandwich
#SSMK Sandwich dinnan yayi dadi sosai munji dadin shi nida iyalina
Steps
- 1
Kayan hadin
- 2
Da farko na fereye dankali na wanke na saka a tukunya sai na zuba ruwa na saka gishiri na daura akan wuta bayan sun dahu na sauke da yasha iska na yayyanka shi kanana na zuba a kwano.
- 3
Saina gyara attaruhu da albasa na wanke na yayyanka kanana saina fasa kwai na kadashi saina juye akan dankalina na zuba attaruhu da albasa na zuba maggi.
- 4
Saina daura kasko na zuba mai da yayi zafi na juye hadin dankalin na soyashi sama-sama saina juye saina dauko bread din na zuba had'in aciki saina daura kan sandwich maker din saina rufa wani saina had'e shi na d'aura akan gas inayi ina jujjuyawa harya gasu shikenan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Elanor
-

Surekha Dongargaonkar
-

Pachadi saatham- lemon cucumber pachadi with left over rice
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Bethica Das
-

Vidyutaa Kashyap
-

Tasty crispy left over rice tikki
Ramaben Joshi
-

Vidyutaa Kashyap
-

Supriya Devkar
-

David Lewis
-

Jenny Lynn
-

Back Road Steak Sauce "AKA" D1
Joseph Green
-

In Riyam's kitchen
-

David Lewis
-

Rashida Minhaj
-

Zainab Eman
-

Kavya Ch
-

Rinku Choudhary
-

Kausar Qureshi
-

smita chatterjee
-

Maya Tandon
-

Haleema Babaye
-

Blessing Dinkpa












Comments