Soyayya indomi

#Kitchenhuntchallenge
Yarona ya nason yin breakfast da indomi gwada wa yaran ki nasan xasu ji dadin ta
Soyayya indomi
#Kitchenhuntchallenge
Yarona ya nason yin breakfast da indomi gwada wa yaran ki nasan xasu ji dadin ta
Steps
- 1
Farko xaki tafasa ruwan ki sai ki bude indomin ki ki sa a ruba mai kyau ki xuba sai ki zuba ruwan xafin akai ki bar xuwa 10 mint
- 2
Sannan ki fasa kwan ki ki yanka albasa ki a cikin kwan sai kisa maggin in domin sannan ki juye indomin acikin kwan ki joya shi sosai
- 3
Sai ki dura frypan akan wuta ki sa mangyada kadan in yayi zafi ki saka indomin aciki in ya suyo ki juya da yan bangaran shima shekenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken Piccata over Angel Hair Pasta
Kendall Sampson -

Lemon Feta Andouille Chicken Sausage Orzo Bowls
Kendall Sampson -

Chili Oil Eggs Hash Browns with Spicy Ranch
BitesWithReagan
-

Irum Zaidi Home Cooking
-

Healthy tasty veg semolina masala chilla
Ramaben Joshi
-

Swati Sheth
-

Suge Works
-

Kulsoom Bukhari
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Tina Martinez
-

Tina Martinez
-

Crock Pot Girl 🤡
-

kostas1213
-

Tina Martinez
-

Tina Martinez
-

Valarie Muthoni
-

Dr.Madhumita Mishra
-

Bharti Dhiraj Dand
-

Bhavana Bhakhri
-

Sunita Chakrabarty
-

Farzana Memon
-

Pizzaheaven_bh
-

Shalu







Comments