Cookies

Hafsert Khalyfa
Hafsert Khalyfa @hafsertkhalyfa
Birnin Kebbi

Cookies yayi dadi sosai

Cookies

Cookies yayi dadi sosai

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Butter
  3. Sugar
  4. Kwai
  5. Colors
  6. Madara
  7. Kamshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Fulawa suga Madara kamshi zakiyi mixed dinsu guri daya kisamu wani bowl sai kisaka kwai,color,butter kiyi mixed dinsu sai sun game jiki kidinga dibar hadib fulawa kina zubawa har ya hade kowane color haka zaki masa idan kinason color da yawa

  2. 2

    Bayan kin gama hadewa yakama jiki zaki dinga diba a hannu kina murzawa kina style yadda kikeson kina sakawa a tire

  3. 3

    Idan kin gama zaki dauko tire gashi kisaka takarka a sama kina jerawa a sama kisaka a abin gashinki ki rufe kada asa wuta da yawa abarsa some minutes abude zaaga yayi sai adebe asaka wani achi lfy mom Ayman nd afnan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsert Khalyfa
Hafsert Khalyfa @hafsertkhalyfa
on
Birnin Kebbi
inaso girki kuma inason ko da yaushe nazamo mai sarrafa girki kala kala domin yayi Dadi 😋
Read more

Similar Recipes