Steps
- 1
Da farko zaki wanke hantar kiyanka daidai misali
- 2
Saiki sa a tukunyarki ki xuba ruwa dae²,ki yanka albasa,ki sanya maggi da dan gishiri.
- 3
Idan yayi sai ki sauke ki kwashe a wani kwano, sai ki zuba mai da kayan miyanki ki soya ya soyu da kyau
- 4
Idan ya soyu sai ki zuba ruwa kadan ki sa hantar ki kawo maggi, da gishiri, da citta, da tafarnuwa(optional), da kori ki sanya,
- 5
Sai ki barshi yy kamar minti shabiyar,Sana ki pasa egg dnki ki yanka albasa,sai ki kada,ki xuba a ciki ki rufe,leave it for like 2 to 3mins.sae ki motsa ki kashe wutar.Dats oll
- 6
Zaki iya cin wannan miyar da shinkafa ko tuwo ko sakwara. A ci dadi lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Sanuber Ashrafi
-

✨ Creamy Malai Potato Kofta Curry 🥔🤍 | Soft Koftas in Rich Silky Gravy
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sampada Shrungarpure
-

Crumbs & Chaos
-

Jigisha Modi
-

Supriya Devkar
-

Shilpa Shah
-

Ruchi Agarwal
-

Jigisha Modi
-

Soto Ayam (Indonesian Yellow Chicken Soup)
jenscookingdiary
-

Urban Kitchen
-

Tripolitan Cuisine
-

Soumya Pai -

Shruthi Rani
-

Liver with onion and potatoes cooked with spices and red wine
Multi_Generations_Recipes
-

Beetroot Chapati tacos with sweet corn
Soumya Pai -

Karam G.Aswad
-

Fatima M Aji
-

Umbreen Musa
-

Spicy corn and lentil churros with curd dip
Subhadra Arya ...@my_kitchentreasures
-

NI'EEMA'S KITCHEN










Comments