Taliya da wake da mai yaji

Taliya da wake da mai yaji
Steps
- 1
Da farko zaki sami tukuyya ki zuba ruwa daidai wanda kike tunanin zai dafa taliyar sai ki kunna gas ko risho ki dora ya tafasa sai ki dauko taliyarki ki rabata ukku ki zuba ki jujjuya dan kar ta hade sai ki dan rufe ba ruf ba ki jira ta dafu ki sauke saiki tsaneta kisa ruwan sanyi ki kara daurayewa sai ki juye sai ki wanke tukuyar ki zuba wake shima daban sai ki barshi yayita dafuwa har sai kin tauna kinji yayi timus da taushi ki sauke shima ki dauraye saiki zuba a plate kowane rabi rabi ki
- 2
Zuba man gyada da yajinki da maggi aci lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Cook1999 -

Cook1999 -

Air Fryer Salmon, Potato and Med Veg
Cook1999 -

Spiced Edamame & Cranberry Rice
Rekha Bapodra
-

OnlyProven Recipes
-

Cook1999 -

Title Homemade Mango Ice Cream
Pratikshya Mahapatra
-

Cook1999 -

Jon Michelena
-

Nutan Shah
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Corey Piper
-

Crock Pot Girl 🤡
-

A-Bomb
-

Jassu Sehdev
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Rukayyah yaji
-

Green grams stew with carrots seasoned with pilau masala
Joy Maina_Bahati Chao
-

Awarmplate
-

Idli style dhokla with chinese stuffing
Manisha Jha
-

Uma Malpani
-

J Junaid Motiwala
-

J Junaid Motiwala






Comments