Simple Dan wake by khady

Khady
Khady @khadys
Sokoto

Simple Dan wake by khady

Simple Dan wake by khady

Simple Dan wake by khady

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rogo
  2. Kanwa
  3. Flower
  4. Miyar kuka

Cooking Instructions

  1. 1

    Za a nika rogo kadai bayan an Niko sai a Saka acikin kwano idan an tankade a hada da flower wuri daya

  2. 2

    Bayan nan a jika kanwa waje daya sannan a dakko kanwar a Saka a cikin rogon da flower da miyar kuka gishiri, magi ayi ta murzawa sai yayi daidai

  3. 3

    Sannan a sura dura ruwa sai ya tafasa a rinka dunkulawa ana zubawa za a iya ci da yaji

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady
Khady @khadys
on
Sokoto

Comments

Similar Recipes