Marghi Special

Is a vegetable soup with fish very traditional soup for the marghi tripe.
Marghi Special
Is a vegetable soup with fish very traditional soup for the marghi tripe.
Steps
- 1
Da farko zaki samu kudinki me kyau(tarwada)ki wanke shi ya fita ki yayyanka, Bayan kin yanka ko samu borkono kayan dandano, kayan qamshi Mai kadan se lemon tsami ko vinegar kadan,ki kwaba su duka, se ki shashshafawa wannan kifayen naki ko ina yaji ki Rufe ah roba ko Leda ko saka ah fridge,wannan step din optional ne ba dole bane, Amma ni ina haka saboda kayan dandano da qamshi na su shiga cikin kifin da kyau... Zaki barsa ah fridge har zuwa mintuna 30 ko dama Dan haka.
- 2
Ki samu ganyenki ki yanka su kike wanke da kyau ki tsane ruwan, se ki zuba ah tukunya.
- 3
Se ki dauko wannan kifin naki na fridge ko Wankakken kudinki ki shirya su ah saman Ganyen.
- 4
Se ki zuba markadennan tattasai da attarugunki ah saman da albasa...hadi da kayan dandanonki da kayan kamshi, da Mai da ruwa ba me yawa ba.
- 5
Se ki Dora akan Wuta ki rage Wutan ki Bari yayi ta dahuwa har ruwan ya rage saura kadan,shikenan miya ya yi se ah ci da tuwon da ake ra'ayi...amma inayin Miyan da daddare se na mayar fridge washe gari ah ci...dandano yafi shiga cikin kifin.
Similar Recipes
More Recipes
-

Guruji Kitchen
-

Alexa
-

Alexa
-

Mital Solanki
-

Crispy & Healthy Oats Gota/ Bhajiya
Sangita Vyas
-

Capsicum-Onion Curry in a Yogurt-Based Red Gravy
Manisha Sampat
-

Lucy Patricia
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Quick and Easy Broccoli 🥦 Pasta
Crock Pot Girl 🤡
-

Pan fried gluten free dumplings
fenny lim
-

Lucy Patricia
-

maria Tasawer
-

Khadiejahh Omar
-

maria Tasawer
-

Sloopfoodie
-

Saaga Ghanta / saag with moon dal
Preeti Nanda
-

Nishana Nizam
-

Lucy Patricia
-

Preeti Nanda


















Comments