Awara cikin kwai

Awara cikin kwai
Steps
- 1
Da farko zaki wanke waken suya ki sai ki saka a blender da Ruwa dai dai kima kiyi blending har sai yayi laushe sosai.
- 2
Sai ki tace da kyallen tattar koko sai ki fidda dussar daban madarar waken soyar daban.
- 3
Sai ki daura tukunyar ki a kan wuta mai dan girma saboda kada madarar waken suyar ya sheke maki in ya tafaso,sannan sai ki zuba wannan madarar da kika tace a cikin tukunyar sai ki bar shi har sai ya fara tafasa.
- 4
In ya fara tafasa sai ki dauko wannan ruwan tsamin da na ce ki tanada tun farko sai ki zuba a cikin madarar waken suyan.shi wannan ruwan tsamin shi ne zai sa wannan madarar ta koma maki awara.da kin zuba zaki ga tana churewa wuri daya awaran sai ki rufe ki dan bashi kamar minti 5 sai ki duba ki ga in ya hade kan sa.
- 5
In ya hade sai ki dauko wannan matachin kokon da kika tace da shi da farko sai ki juye awaran a ciki domin ruwan jikin ta ya tsane sai ki matse shi dan ya hade wuri daya kamar kwallo sai ki barshi ya sha iska ruwan jikin ta ya kara tsanewa.
- 6
Sai ki chire shi daga cikin kyallan tatar sai ki yanka ta yadda kike so sai ki saka maggi in kina da bukata da gishiri.
- 7
Sai ki dora man ki a karko yayi zafi sosai sannan ki zuba awaran a ciki ki soya ta sama sama kar ta soye In har zaki soya da kwai me nan dan tafi kama kwai in aka dan soya ta sama sama sannan sai ki kwashe a kwakwa.
- 8
Sai ki fasa kwan ki ki zuba a albasa, maggi, gishiri ki kada kwan sai ki zuba wannan awarar da kika soya sama sama a cikin kwai sannan ki maida a cikin mai ki kara soya wa, in yayi sai ki kwashe a kwakwa ya tsane man shi ke nan sai chi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken Pesto Stuffed Portobello Mushrooms
Rebecca Dunsworth
-

Shobha Deshmukh
-

Aloo Paratha (Stuffed Flatbread)
MJ's Kitchen
-

Swaminathan.V
-

Refreshing Summer Onion & Tomato Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

AllDay Meal
-

Emperor Nasi Goreng
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Indonesian Salad with Peanut Sauce Dressing (Gado-gado)
Pawon Indo Bule
-

I'll Have Some Of That!
-

Pawon Indo Bule
-

Afsheen Aroos
-

Oat meal cake with frothy coffee..
Ifteebeen Safdar
-

Hadiza Abubakar
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

WATERMELON SHAKE by Maryumms_cuisine🌸
Chef_Maryumms_cuisine
-

mukarrama tuhami -

Cookingwithseki
-

Hira Naz
-

Homecook Mou










Comments