Dambun Tsakin Masara
It is served mostly in the northern part of the country
Dambun Tsakin Masara
It is served mostly in the northern part of the country
Steps
- 1
Za'a samu T/masara a wankeshi da ruwan dumi, sai a tsaneshi da matsami, inyatsanu a juye a roba, ajuye ruwan zafi akai sai a rufe
- 2
Sai a daka gyada axuba akai
Xaa daka tattasai da attaruhu asa akai - 3
Adafa Rama sama sama axuba akai, asa ruwan kanwa kadan 👌akai, abarbada garin tafarnuwa kadan
- 4
Ayanka danyar citta axuba aciki, asa mai yadda zai isa, asa gishiri da Maggi kadan
- 5
Asamu tukunya asaka murfii aciki daruwa
Sai axuba hadin a leather adaure adaura akan murfin tukunyan asa akan wuta
Bayan wasu lokaci,sai axuda idan yadahu xaa zufa garin karago, mai da Maggi akai
Ajujjuya saicii
Similar Recipes
More Recipes
-

Barnali Debdas
-

pinal Patel
-

Spaghetti alla Carbonara Autentica | Cream-Free, Roman-Style
Gaetano Spampinato
-

Shree Hazra Das
-

Namrata sarmah
-

NEEMA AGRAWAL
-

Bina Anjaria
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Jon Michelena
-

Lauren
-

Rae
-

Andrea
-

Honey brown sugar toasted pumpkin seeds
Chef Nena
-

1953kenny
-

Payal Thakur
-

Stripes(matumbo) with greens and ugali
Josephine Kemunto
-

Amma's Confectionery
-

Harminder Kaur Sethi
-

Afrah's kitchen
-

Geeta Godhiwala
-

Kibda (Egyptian liver sauce) and French fries
Smart Culinary
-

tuliika -

sakshi -

vishesh






Comments