Hauwa popcon

Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943

Gurguru da madara da sugar

Hauwa popcon

Gurguru da madara da sugar

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

15m
3 servings
  1. Masarar gurguru
  2. Mai
  3. Madara
  4. Sugar
  5. Kamshi (filebo)

Cooking Instructions

15m
  1. 1

    Idan ki ka axa tsabta tabtar tukunyarki akan wuta sai xuba mai da gishiri kadan....

  2. 2

    Idan mai yayi xafi sai ki xuba masararki akan mai ki kulle da marfi tukunya xakiji da fashewa tana dauuuuu

  3. 3

    Idan ta gama fashewa saiki sauketa ki xube a kwando karami sai dafa sugarki kisa ruwa yar kadan ki kula kada ya kone kuma kada yayi ruwa....

  4. 4

    Idan sugarki yadafu saiki xobe acin gurgurunki ki xakuda sosai sai xuba madararki ta gari... Aci lpy.....

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943
on

Similar Recipes