BREAD&CHIKHEN BREAST
Ya da dadi sosai
Steps
- 1
Da farko zaki wanke kazarki sannan ki dora akan wuta ki zuba mata kayan kamshi da maggi.
- 2
Idan kazarki ta nuna sai ki dakata ta zama kamar ta meat fie sannan ki ajiyeta a gefe.
- 3
Sai ki kawo bread dinki ki murzashi kamar yadda ake murjin meat fie.
- 4
Sai ki zuba wannan hadin kazar taki a ciki sannan ki shafa ruwan kwai a gefe sai ki manne shi
- 5
Daga nan sai ki kada kwai ki dinga dauko wannan bread din da kika gama hada shi sai ki tsoma aruwan kwai sai ki tsamoshi sannan kisa a bushasshen bread sai ki soya shi
Similar Recipes
More Recipes
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

Kulsoom Bukhari
-

Sanuber Ashrafi
-

Honeybeelifting
-

Chef Mommy Nessa
-

bhlangdon
-

Air Fry with Me
-

BBQ Bacon Wrapped Asparagus Spears
Chef Mommy Nessa
-

Veggies Macaroni (Instant pot recipe)
Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Deepika Pradhan
-

Sadiya Imran
-

Neetu Suresh (Sunera Kitchen)
-

Rukhsar Cooking & Vlogging
-

Prerna Mohit Khurana
-

Nazia Qureshi
-

Sana Adnan
-

Bethica Das
-

Nirupama Mohanty
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11199383








Comments