Steps
- 1
Zaki kai shinkafarki a rarratsa maki ita ki wanke ki tsaye ruwa sai ki daura ruwa a tukunya ki samu kwando sai ki zuba shinkafar ciki sai ki rufe
- 2
Idan kikaga shinkafar ya farayi sai ki sauke ki zubeta cikin roba ki zuwa zogala kayan miya albasa kayan dandano mai gishiri sai ki shakude
- 3
Zaki maida tukuya a wuta kisa ruwa sai ki daura kwandonki ki zuwa danbunki da kika danbata zaki iyasa leda ke rufa danbun sannan kisa marfi ko kisa buhu mai kyau ki rufe sbd suracin ya bugeshi da kyau
- 4
Idan yayi sai ki sauke zaki iya zuwa kuli kuli ko yaji da mai kici ko kici a haka...😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Lal Math (Amaranth Leaves) Curry
Adv. Vidya D. Umredkar
-

Onion and Tomato Tempered Curd Rice
Manisha Sampat
-

Mukti Sahay
-

Prachi Phadke Puranik
-

Chicken Bacon Sundried Tomato Pasta
Elyse Rose
-

Cheezy Ground Beef Quesadillas
nuruldaenn
-

Hin Hin
-

Christina
-

No-Bake Cherry Cheesecake Lasagna
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mehak Ahuja -

Diksha Singh
-

Priya khurana -

Simmi Gupta -

Nisha jain -

Mishu kaur -

MrsRiasat Ali
-

Kamatchi Vilas
-

Anita Chawla -

Sweta Keshwani














Comments